Developer: | AdamsDUT (33) | ||
Price: | * Free | ||
Rankings: | 0 | ||
Reviews: | 0 Write a Review | ||
Lists: | 0 + 0 | ||
Points: | 0 + 0 ¡ | ||
Google Play |
Description
Allah ya sakawa Sheikh ibrahim aminu daurawa domin yayi kokari wajen yayi kokari wajen yada ilimin Allah da na manzon sa domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani daga abin da muka saurara.
Bayan lectures na Sheikh ibrahim aminu daurawa akwai kudin tarihi kashi na daya da na biyu by Sheikh ibrahim aminu daurawa duk a cikin wannan manhaja idan akayi duba.
Akwai karatun malam Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 akan illar harshe,matsalolin aure by Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 dai sauransu.
za kuma a iya samun wasu karatuttukan na wasu malam irin su sheikh jafar mahmud adam, sheikh albani zariya,sheikh ali isah fantami, shiekh kabir gombe.
Wasu daga cikin karatuttukan sheikh jafar da za a samu idan akayi searching Adamsdut a play store.
Siffatus salatin nabiyyi sheikh jafar
Arbauna Hadith sheikh jafar mp3
Bulugul maram sheikh jafar mp3
Kitab Tauhid sheikh jafar mp3
Umdatul ahkam
Kitab at tauhid Hausa
Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta kamar
complete quran offline by sheikh abdulrahman al-sudais
beautiful quran recitation by sheikh maher almuquiy
complete quran offline by shiekh abdolbasit
quran recitation by mishary alfasy mp3 offline and so on.
Don allah idan har kaji dadin wannan kundin tarihi by Sheikh ibrahim aminu daurawa to kayi sharing din sa ga sauran yan uwa musulmai domin suma su samu su amfana.
kuma kada a manta a yi rating kudin tarihi by Sheikh ibrahim aminu daurawa.
kadan daga cikin tarihin Sheikh ibrahim aminu daurawa,
TARIHIN SHEIK AMINU DAURAWA KANO :-Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Mahaifina
shahararren malami ne, wanda ake kira Sheikh Ibrahim Muhammad mai tafsiri, gidan Zakara-Mai-
Neman-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk ranar Litinin da Alhamis, a unguwar Fagge, kusa da
tsohuwar tashar kuka. Tsawon shekaru arba’in, kuma yana karantar da ilimi a zauren gidansa,
bayan kasuwanci da sana’ar dinki, domin dogaro da kai. Sunan mahaifiyata Hajiya Sa’adatu Al-
Mustapha, daga unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo.
An haife ni a ranar 1 ga wata Janairu shekara ta 1969, a cikin garin Kano, a gida mai lamba 32
unguwar kofar Mazugal, a karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur’ani mai girma tun ina dan
karami, kuma na haddace shi a lokacin ina da shekara 14 zuwa 15. Bayan firamare da sakandare, da
na yi, na kuma ci gaba da neman ilimi, domin fadada karatun addini, a wajen wadansu manyan
mashahuran malamai na Kano: Wasu na Alqur’ani da tafsir, wasu na Alqur’ani zalla, wasu na ilimi
da fannoninsa daban-daban. Wadannan manyan malamai su ne:
1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) wanda na yi karatun Alqur’ani a wajensa.
2. Alaramma Salisu Bahadeje, layin tagwayen gida, wanda na yi karatun Alqur’ani a wajensa.
3. Alaramma Malam Na-Ande, makarantar Arzai, wanda na yi karatun Alqur’ani a wajensa.
4. Alhafiz Malam Abdullah Quru gwammaja.
5. Alaramma Malam Laminu Arzai, wanda na yi gyaran tilawa a wajensa.
6. Sheikh Auwal Isa ‘Yan Tandu, wanda na yi lugga da fiqihu da hadith a wajensa.
7. Sheikh Al-Mustapha Bazazzage layin tagwayen gida, wanda na yi lugga da fiqihu da tafsir a
wajensa.
8. Sheikh Idi Kajjin ‘Yan Awaki, wanda na yi hadith da lugga a wajensa.
9. Sheikh Zakari Mai littafi, wanda na yi lugga da fiqihu a wajensa.
10. Sheikh Dogo Mai Mukhtasar Sabon Titi, wanda na yi nahawu da fiqihu a wajensa.
11. Sheikh Usman Gwammaja, layin azara, wanda na yi hadith da lugga da fiqihu da tarikh a
wajensa. Wannan malami, na yi tsawon shekara ashirin ina karatun ilimi a wajensa. Allah ya ji
qansa da rahama!
12. Sheikh Abubakar Basakkwace Qoqi, wanda na yi fiqihu da lugga a wajensa. Wannan malami, a
wajensa na sauke Alfiyya din Malik, da Muqamatul Hariri, da Shu’ara’ul Jahiliyya. Malami ne mai
haquri da juriyar karantarwa.
da dai sauran malamai daban daban a duniya.
Screenshots








Price History
-
* Contains Ads
- Today: Free
- Minimum: Free
- Maximum: Free
Track prices
Developer
- AdamsDUT
- Platforms: Android Apps (33)
- Lists: 0 + 0
- Points: 0 + 7,921 ¡
- Rankings: 0
- Reviews: 0
- Discounts: 0
- Videos: 0
- RSS: Subscribe
Points
0 ☹️
Rankings
0 ☹️
Lists
0 ☹️
Reviews
Be the first to review 🌟
Additional Information
- Version: 2.0
- ID: com.andromo.dev653890.app647586
- Category:
Android Apps
›Music & Audio
- OS:
Android 4.1
- Size:
16 Mb
- Content Rating:
Everyone
- Google Play Rating:
0
- Updated:
- Release Date:
Contacts
- Website:
https://b8bda461b.app-ads-txt.com
«SHEIKH AMINA DAURAWA lectures» is a Music & Audio app for Android, developed by «AdamsDUT». It was first released on and last updated on . This app is currently free. This app has not yet received any ratings or reviews on AppAgg. AppAgg continuously tracks the price history, ratings, and user feedback for «SHEIKH AMINA DAURAWA lectures». Subscribe to this app or follow its RSS feed to get notified about future discounts or updates.
You may also like
-
- Sheikh Kabiru Gombe Lectures
- Android Apps: Music & Audio By: AdamsDUT
- * Free
- Lists: 0 + 0 Rankings: 0 Reviews: 0
- Points: 0 + 0 Version: 2.0 wannan application Malam Kabiru Gombe Audio mp3 na dauke da wasu daga cikin manya-manyan lectures da Malam Kabiru Gombe ke gabatar wa a wurare daban-daban kama daga wajen wa'azin ... ⥯
-
- Sheikh Isah Fantami Lectures
- Android Apps: Music & Audio By: AdamsDUT
- * Free
- Lists: 0 + 0 Rankings: 0 Reviews: 0
- Points: 0 + 0 Version: 2.2 Assalamu alaikum warahmatullah. Wannan application yana dauke da wasu manyan karatuttukan baban malamin addinin na da kuma boko wato sheikh ali isah fantami. Malam isah ali fantami ... ⥯
-
- Sheikh Albani Zaria Lectures m
- Android Apps: Music & Audio By: AdamsDUT
- * Free
- Lists: 0 + 0 Rankings: 0 Reviews: 0
- Points: 0 + 334 (4.6) Version: 2.3 Wannan application na dauke da wasu zababu daga lectures da Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani zaria yayi alokacin da yake raye. Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani na daya daga cikin ... ⥯
-
- Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
- Android Apps: Music & Audio By: Ousmane Abdoulaye
- * Free
- Lists: 0 + 0 Rankings: 0 Reviews: 0
- Points: 0 + 0 Version: 5.0.0 Prêches en Hausa du Cheikh Aminou Daurawa ⥯
-
- Sheikh Sudais Quran MP3
- Android Apps: Music & Audio By: نورين
- * Free
- Lists: 0 + 0 Rankings: 0 Reviews: 0
- Points: 0 + 0 Version: 1.0 Full Quran mp3 sheikh sudais ⥯
-
- Sheikh Albani Zaria Tafseer
- Android Apps: Music & Audio By: AdamsDUT
- * Free
- Lists: 0 + 0 Rankings: 0 Reviews: 0
- Points: 0 + 528 (5.0) Version: 3.3.1 Wannan application na dauke da tafseer naa alqurani mai girma wanda Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani zaria yayi alokacin da yake raye. Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani na daya daga ... ⥯
-
- Sheikh Albani Zaria Audio mp3
- Android Apps: Music & Audio By: AdamsDUT
- * Free
- Lists: 0 + 0 Rankings: 0 Reviews: 0
- Points: 0 + 0 Version: 2.0 Wannan application na dauke da wasu zababu daga lectures da Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani zaria yayi alokacin da yake raye. Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani na daya daga cikin ... ⥯
-
- Sheikh Fantami Hisnul Muslim 2
- Android Apps: Music & Audio By: AdamsDUT
- * Free
- Lists: 0 + 0 Rankings: 0 Reviews: 0
- Points: 0 + 0 Version: 2.0 Assalamu alaikum warahmatullah. Wannan application yana dauke da karatun hisnul muslim na baban malamin addinin na da kuma boko wato sheikh ali isah fantami. Malam isah ali fantami ... ⥯
-
- Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo
- Android Apps: Music & Audio By: AdamsDUT
- * Free
- Lists: 0 + 0 Rankings: 0 Reviews: 0
- Points: 0 + 0 Version: 2.33 Wannan application na dauke da karatuttukan shahararen malamin musuluncin nan wato Dr Sani Umar Rijiyar Lemo, wanda yayi suna wajen yada addinin musulunci ba iya Nigeria har da manyan ... ⥯
-
- Sheikh Mohammed Sabra sermons
- Android Apps: Music & Audio By: القران كاملا بدون انترنت
- * Free
- Lists: 0 + 0 Rankings: 0 Reviews: 0
- Points: 0 + 0 Version: 1.5 **Sheikh Mohammed Sabra's Sermons"** is an application that offers you a collection of sermons and lectures by Sheikh **Mohammed Sabra**, one of the scholars and preachers in the ... ⥯
-
- Sheikh Sudais Full Ruqyah mp3
- Android Apps: Music & Audio By: AdamsDUT
- * Free
- Lists: 0 + 0 Rankings: 0 Reviews: 0
- Points: 0 + 874 (5.0) Version: 4.1.2 Sheikh Sudais Full Ruqyah mp3 App is an Islamic way to help Combat Jinn, Black Magic (Sihr), and The Evil Eye. No streaming required. This App works Completely Offline. Manzil is a ... ⥯
-
- Sheikh Sudais 114 Surah Quran
- Android Apps: Music & Audio By: KBM Mobile
- * Free
- Lists: 0 + 0 Rankings: 0 Reviews: 0
- Points: 0 + 0 Version: 19.0 Sheikh Sudais 114 Surah Quran, which is nice to be read and experienced everyday by Sheikh Sudais. This app lets you listen to the recitation of 114 Surah, from the Holy Quran by ... ⥯
-
- sheikh mohaisany Full Quran
- Android Apps: Music & Audio By: أروع تطبيقات 2018
- * Free
- Lists: 0 + 0 Rankings: 0 Reviews: 0
- Points: 0 + 0 Version: 3.0.2 Sheikh Muhammad Al Mohaisany Quran Mp3 is an Islamic application that allows you to access the complete Noble Quran, written and audio. The app gives you the opportunity to listen to ... ⥯
-
- Sheikh Muhammad Refaat
- Android Apps: Music & Audio By: Reham Mohamed
- * Free
- Lists: 0 + 0 Rankings: 0 Reviews: 0
- Points: 0 + 0 Version: 1.0 Sheikh Muhammad Rifaat, a Quran reciter, is one of the prominent figures in this field. His fans called him "the harp of heaven." He is the one who inaugurated the Egyptian radio ... ⥯