개발자: AdamsDUT (33)
가격: * 무료
순위: 0 
리뷰: 0 리뷰 작성
목록: 0 + 0
포인트: 0 + 0 ¡
Google Play

기술

Sheikh Kabiru Gombe Lectures
wannan application Malam Kabiru Gombe Audio mp3 na dauke da wasu daga cikin manya-manyan lectures da Malam Kabiru Gombe ke gabatar wa a wurare daban-daban kama daga wajen wa'azin kasa,wajen walima ta daurin aure,ko taruruka da ya halsata.
Hakika Malam Kabiru Gombe na daga cikin manya-manyan malamai na kasar hausa wadanda suke kokari su yada sunnar manzo Allah (SAW).Muna rokon Allah ya kara kare malam ya kuma kara masa ililmi da kuma juriya wajen yada suna a bayan kasa.Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da duk abin da muka saurara.

Bayan karatutuka na Malam Kabiru Gombe za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka

sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3
sheikh Jafar Mahmud Adam riyadussaliheen
sheikh Jafar Mahmud Adam umdatul ahkam
sheikh Jafar Mahmud Adam tafser
sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3
sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures
sheikh Ali Isah Fantami mp3
sheikh Ali Isah Fantami husnil muslim
sheikh Ali Isah Fantami lectures
sheikh Ahmad sulaiman quran recitation

sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3
sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation
Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures
Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi
sheikh mohammad bin usaman kano lectures
sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu

Za kuma a iya samun Karatun quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran na duniya irin su

Sheikh Abdul Basit Quran mp3

Sheikh Muhammad Siddiq al-Minshawi

Sheikh Abdullah Awad al-Juhani

Maher Audio Quran Offline

Sheikh Maher Al Mueaqly

Sheikh Hatem Farid

Sheikh AbdulBari ath-Thubaity

Sheikh Abdurrahman Sudais

Sheikh Saud Shuraim

Sheikh Abdullah Ali Jabir

Sudais Audio Quran Offline

Sheikh Mishary bin Rashid al-Afasy

Sheikh Yasser Dosari

Sheikh Saad al-Ghamidi

Sheikh Ahmad al-Ajmi

Sheikh Salah Budair

Sheikh Khalil al-Husary

Quran Mishary Rashid Offline

shiekh al-shuraim full quran mp3 offline
saud al-shuraim full quran recitation
Saad Al-Ghamidi Full Quran mp3

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.
더보기 ↓

스크린샷

#1. Sheikh Kabiru Gombe Lectures (Android) 게시자: AdamsDUT
#2. Sheikh Kabiru Gombe Lectures (Android) 게시자: AdamsDUT
#3. Sheikh Kabiru Gombe Lectures (Android) 게시자: AdamsDUT
#4. Sheikh Kabiru Gombe Lectures (Android) 게시자: AdamsDUT
#5. Sheikh Kabiru Gombe Lectures (Android) 게시자: AdamsDUT
#6. Sheikh Kabiru Gombe Lectures (Android) 게시자: AdamsDUT
#7. Sheikh Kabiru Gombe Lectures (Android) 게시자: AdamsDUT
#8. Sheikh Kabiru Gombe Lectures (Android) 게시자: AdamsDUT

새로운 기능

  • 버전: 2.0
  • 업데이트:
  • New version with new features

가격

가격 추적

개발자

  • AdamsDUT
  • 플랫폼: Android 앱 (33)
  • 목록: 0 + 0
  • 포인트: 0 + 7,921 ¡
  • 순위: 0
  • 리뷰: 0
  • 할인: 0
  • 동영상: 0
  • RSS: 구독

포인트

0 ☹️

순위

0 ☹️

목록

0 ☹️

리뷰

첫 번째 리뷰를 남겨보세요 🌟

추가 정보

주소록

Sheikh Kabiru Gombe LecturesSheikh Kabiru Gombe Lectures 단축 URL: 복사됨!

당신은 또한 같은 수 있습니다

    • Sheikh Isah Fantami Lectures
    • Android 앱: 음악 및 오디오  게시자: AdamsDUT
    • * 무료  
    • 목록: 0 + 0  순위: 0  리뷰: 0
    • 포인트: 0 + 0  버전: 2.2   Assalamu alaikum warahmatullah. Wannan application yana dauke da wasu manyan karatuttukan baban malamin addinin na da kuma boko wato sheikh ali isah fantami. Malam isah ali fantami ...
        ⥯ 
    • SHEIKH AMINA DAURAWA lectures
    • Android 앱: 음악 및 오디오  게시자: AdamsDUT
    • * 무료  
    • 목록: 0 + 0  순위: 0  리뷰: 0
    • 포인트: 0 + 0  버전: 2.0   Wannan application yana dauke da wasu zababun lekcoci daga sheikh aminu ibrahim daurawa ke gabatarwa.shine muka ga ya dace muyi application wanda mutane zasu su saurara a saukake. ...
        ⥯ 
    • Sheikh Albani Zaria Lectures m
    • Android 앱: 음악 및 오디오  게시자: AdamsDUT
    • * 무료  
    • 목록: 0 + 0  순위: 0  리뷰: 0
    • 포인트: 0 + 334 (4.6)  버전: 2.3   Wannan application na dauke da wasu zababu daga lectures da Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani zaria yayi alokacin da yake raye. Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani na daya daga cikin ...
        ⥯ 
    • Malam Kabiru Gombe Audio mp3
    • Android 앱: 음악 및 오디오  게시자: AdamsDUT
    • * 무료  
    • 목록: 0 + 0  순위: 0  리뷰: 0
    • 포인트: 0 + 0  버전: 2.0   wannan application Malam Kabiru Gombe Audio mp3 na dauke da wasu daga cikin manya-manyan lectures da Malam Kabiru Gombe ke gabatar wa a wurare daban-daban kama daga wajen wa'azin ...
        ⥯ 
    • Gombe Radio Stations - Nigeria
    • Android 앱: 음악 및 오디오  게시자: Abdu Matashi
    • * 무료  
    • 목록: 0 + 0  순위: 0  리뷰: 0
    • 포인트: 0 + 0  버전: 1.1.0   This is the 1st of the original Gombe Fm Radio Stations App. It contains more and new stations that will come soon into operations in Abuja. This version has been improved to give you ...
        ⥯ 
    • Sheikh Fantami Hisnul Muslim 2
    • Android 앱: 음악 및 오디오  게시자: AdamsDUT
    • * 무료  
    • 목록: 0 + 0  순위: 0  리뷰: 0
    • 포인트: 0 + 0  버전: 2.0   Assalamu alaikum warahmatullah. Wannan application yana dauke da karatun hisnul muslim na baban malamin addinin na da kuma boko wato sheikh ali isah fantami. Malam isah ali fantami ...
        ⥯ 
    • Sheikh Albani Zaria Tafseer
    • Android 앱: 음악 및 오디오  게시자: AdamsDUT
    • * 무료  
    • 목록: 0 + 0  순위: 0  리뷰: 0
    • 포인트: 0 + 528 (5.0)  버전: 3.3.1   Wannan application na dauke da tafseer naa alqurani mai girma wanda Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani zaria yayi alokacin da yake raye. Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani na daya daga ...
        ⥯ 
    • Sheikh Albani Zaria Audio mp3
    • Android 앱: 음악 및 오디오  게시자: AdamsDUT
    • * 무료  
    • 목록: 0 + 0  순위: 0  리뷰: 0
    • 포인트: 0 + 0  버전: 2.0   Wannan application na dauke da wasu zababu daga lectures da Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani zaria yayi alokacin da yake raye. Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani na daya daga cikin ...
        ⥯ 
    • Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo
    • Android 앱: 음악 및 오디오  게시자: AdamsDUT
    • * 무료  
    • 목록: 0 + 0  순위: 0  리뷰: 0
    • 포인트: 0 + 0  버전: 2.33   Wannan application na dauke da karatuttukan shahararen malamin musuluncin nan wato Dr Sani Umar Rijiyar Lemo, wanda yayi suna wajen yada addinin musulunci ba iya Nigeria har da manyan ...
        ⥯ 
    • Sheikh Pantami Rijaalis Sunnah
    • Android 앱: 음악 및 오디오  게시자: AdamsDUT
    • * 무료  
    • 목록: 0 + 0  순위: 0  리뷰: 0
    • 포인트: 0 + 0  버전: 2.0   Assalamu alaikum warahmatullah. Wannan application yana dauke da leccture mai taken rijaalis sunnah kashi na biyu wanda baban malamin addinin na da kuma boko wato sheikh ali isah ...
        ⥯ 
    • Sheikh Pantami Rijaalis Sunnah
    • Android 앱: 음악 및 오디오  게시자: AdamsDUT
    • * 무료  
    • 목록: 0 + 0  순위: 0  리뷰: 0
    • 포인트: 0 + 0  버전: 2.0   Assalamu alaikum warahmatullah. Wannan application yana dauke da lecture mai taken lijaalis sunnah kashi na daya wanda baban malamin addinin na da kuma boko wato sheikh ali isah ...
        ⥯ 

당신은 또한 같은 수 있습니다

Download
AppAgg에서 사용할 수 있는 검색 연산자
AppAgg에 추가
AppAgg
시작하기 – 무료예요
가입
로그인